ONLINE BUSINESS SKILLS COURSE (OBSC)
Price: ₦10,000.00
Type: Course
Product Overview
This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!
Product added on: February 11, 2026
Details:
BAYANI AKAN ONLINE BUSINESS SKILLS COURSE [O•B•S•C]
Online Business Skills Course na nufin manyan kwarewa da mutum zai koya domin samun kudi samada naira dubu dari 100,000 zuwa naira dubu dari biyu 200,000 tahanyar amfanida wayarsa ta hanyar yanar gizo (online).
Wadannan kwarewa suna da matukar muhimmanci a wannan zamani, kuma suna ba ka damar aiki daga ko’ina, ko a gida ko a waje. Ga cikakken bayani:
1. Affiliate Marketing
Affiliate Marketing hanya ce da kake tallata kaya ko ayyukan wasu mutane ta hanyar yanar gizo. Idan wani ya saya ta hanyar link dinka, kai ma kana samun riba (commission).
Wannan kasuwanci baya bukatar ka mallaki kaya, kuma yana da saukin farawa ga masu farawa.
2. Digital Products (Kayan Dijital)
Wannan yana nufin sayar da abubuwa kamar eBook, courses, templates, videos da sauransu ta yanar gizo. Da zarar ka kirkiri samfurin dijital, zaka iya sayar da shi sau da dama ba tare da karin kudin kirkira ba. Wannan yana kawo riba mai yawa idan aka yi shi da hikima.
3. Social Media Marketing
A nan zaka koyi yadda ake amfani da kafafen sada zumunta kamar Facebook, TikTok, Instagram da WhatsApp wajen talla da samun kwastomomi. Wannan kwarewa tana taimaka maka ka gina suna (brand), ka jawo mutane, kuma ka maida su masu saye.
4. Online Coaching / Freelancing
Wannan yana nufin sayar da kwarewarka ko iliminka ta yanar gizo, kamar koyarwa, rubutu, zane (design), bidiyo, ko ba da shawara. Kana aiki da mutane daga kasashe daban-daban, kuma ana biyanka bisa aikin da ka yi.
AMFANIN ONLINE BUSINESS SKILLS COURSE [O•B•S•C]
Zaka iya samun kudi ta halal daga gida
Ba sai kana da jari mai yawa ba
Zaka iya hada shi da aikinka ko karatunka
Yana ba ka ‘yanci da dama ta duniya
A takaice, Four Skills Online Business hanya ce ta canza rayuwa, musamman ga matasa da masu neman hanyar samun kudi ta zamani. Idan ka sauki wannan dama da gaske, zaka iya gina makoma mai kyau ta yanar gizo. Idan harka nason samun kudi na halal a online samada naira 500,000 akuwani tati kokarshen wata kasamu kayi RIGISTA kafin lokaci yakure maka special discount 10,000 only