Loading...
STOCK MARKETING MASTER COURSE S.M.MC

STOCK MARKETING MASTER COURSE S.M.MC

Price: ₦15,000.00

Type: Course

Product Overview

This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!

Product added on: January 5, 2026

Details:

STOCK MARKETING MASTER COURSE S.M.MC: Course ne wanda akayishi da yaren hausa wanda yake koyar da stock marketing. 

?SHIN MENENE STOCK MARKETING: Stock marketing kasuwanchine wanda ake zuba hannun jari a manyan kamfanoni na nigeria dama duniya gaba daya mallakar hannun jari a manyan kamfanoni na Nigeria irinsu, DANGOTE, BUA , MTN ,ZENITH BANK da sauransu idan kuma muka tsallaka kasashen waje irinsu, APPLE, TESLA, GOGGLE,  AMAZON da sauransu duka wadannan kamfanonin zaka iya mallakar wani bangare na kamfanin idan ka mallaki hannun jari na kamfanin kaga kana cikin masu kamfanin wanda bazaa yanke hukunchi ba saida yardarku.

? SHIN TAYAYA AKE SAMUN KUDI DA STOCK MARKETING: Hanyoyi  guda 2 ne ake samun kudi da stock .

1: DIVIDEND: idan aka ce dividend shine kamfani ya raba wani bangare na ribar daya samu kuda kuke da hannun jari a cikinsa amma ana biyane duk shekara.

2: PRICE APPRECIATION: Shine idan hannun jarin daka siya ya kara kudi misali ka sayi hannun jari na Dangote Naira dari biyar lokachin daka tashi tashi saidawa ya koma 1k kunga ya ninka kenan kaga kenan idan ka sayi na 100k zai koma 200k wadannan sune hanyoyi guda wanda ake samun kudi da stock marketing dasu .

? BONDS: suma wani bangarene na stock marketing inda zakayi investing na kudinka ayi kasuwanchi dasu a dinga baka riba sune irinsu 

–Treasury bill

–Federal government bonds

–mutual funds 

–commercial paper da sauransu

? ME AKE BUKATA DOMIN FARAWA:

  Nasan abinda ke yawo a zuciyarku kenan tayaya zamu fara wannan business din ku kwantar da hankalinku  abunda kuke bukata domin farawa shine

 

? STOCK MARKETING MASTER COURSE ( S.M.M.C ):  Wannan course ne na farko wanda akayishi da yaren hausa wanda yake koyar da stock marketing daga farko har karshe abubuwan da zaku koya a course din 

 

 

 

Wadannan sune kadan daga cikin abubuwa da zaku koya anyi bayanin stock daga farko har karshe da yaren hausa sannan an koyar da kamfanonin daya kamata ka saka hannun jari a cikinsu sannan anyi bayanin abubuwan daya kamata ka kiyaye a matsayinka na stock Marketer maana (risk management) da sauran abubuwa masu mahimmanchi game da stock marketing .

A takaice wannan course ya koyar da stock marketing daga farko har karshe kuma da yaren hausa yanda zaku sayi hannun jari a kamfanoni daya kamata ku zuba hannun jari .

?Sannan a cikin wanann course din akwai bonuses da zaka samu na vedio editing da graphics design program 

? sannan akwai mentorship group inda zaka hadu da manyan manyan stock marketers na Arewa inda zaka dinga tambaya ana amsa maka har saika fara samun kudinka na kanka