Loading...
TIKTOK ADS COURSE (T.A.C) COMPLETE GUIDE

TIKTOK ADS COURSE (T.A.C) COMPLETE GUIDE

Price: ₦13,000.00

Type: Course

Product Overview

This is where the detailed product description or features list should go, pulled from your database. This information is crucial for your sales page!

Product added on: January 30, 2026

Details:

TIKTOK ADS COURSE (T.A.C) COMPLETE GUIDE 

Your step-by-step roadmap to learn how to create ads on tiktok 

‎TikTok Ads Course (TAC) – Complete Guide cikakken horo ne da aka tsara domin ?aukar ka daga matakin farawa zuwa ?warewa, inda zaka koyi hanyoyin da ake amfani da su wajen juya views su koma leads da sales, ko da baka da followers.

‎Wannan course yana warware TikTok ads cikin sau?a?an matakai da kowa zai iya bi

‎Abubuwan da Zaka Koya a Cikin TAC

‎? Tushen TikTok Ads

‎Zaka fahimci yadda TikTok ads ke aiki, yadda algorithm ke tura video, da yadda zaka iya yin ads ko da kana da followers 0. Wannan shine tushen da yawancin beginners basu sani ba

‎? ?ir?irar Video

‎Zaka koyi yadda ake ?ir?irar videos masu jan hankali da suke kama da normal content, suna ?aukar hankali cikin sakan 3 na farko, kuma suna sa mutane su ?auki mataki.

‎? Targeting 

‎Zaka koyi yadda ake za?ar audience daidai, wanne objective yafi dacewa, da yadda zaka saita kasafin ku?i ba tare da ?ata ku?i ba.

‎? Tsarin Samun Leads da Sales

‎Zaka koyi yadda ake juya TikTok traffic zuwa:

‎Sa?onnin WhatsApp

‎Click zuwa website

‎Sales na gaske

‎Wannan tsarin yana aiki ga:

‎‘Yan kasuwa

‎Affiliate marketing

‎Services

‎Digital products

‎Wa?anda Course ?in Ya Dace da Su

‎Masu san fara ads a tiktok (beginner)

‎‘Yan kasuwa

‎Affiliate marketers

‎Duk wanda yake son samun ku?i ta TikTok ads

‎Ba sai kana da followers ba.

‎Ba sai kana da kwarewa ba.

‎Tsari ne mai sau?i da yake aiki.